welcome to Afritunes week185 am celebritydangata and i welcome you specially to my blog i am excited to Star up this week together with you . and i want to share together with you this amazing song by kakaki love it's reminds me of how joyous it's to be loved by Jesus Christ, it's not just about the melody but the lyrics inspired me alot about God loves towards everyone.
LYRICS
Overview
Lyrics
Common give the lord a shout
How many of you are excited tonight
Na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer oh oh oh
Na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer
Na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer
Na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer
Na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer
Na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer
Na duba kan dutse
Na duba cikin teku
Ba wurin da zan je
Sai dai kai mai taimako
Hanaye na sun kasa
Karfina duk ya kare
Babu wurin da zan je oh no no
Sai dai kai mai taimako
Sai dai kai mai taimako
Sai dai kai mai taimako
Ba wurin da zan je
Sai dai kai mai taimako
Sai dai kai mai taimako
Sai dai kai mai taimako
Ba wurin da zan je
Sai dai kai mai taimako
Na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer
Na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer
Na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer
Na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer
Ga yunwa ga ishi
Ina son ruwan siyona
Ba wurin da zan samu
Sai wajen mai taimako
Hanaye na sun kasa
Karfina duk ya kare
Ba wurin da zan je
Sai dai kai mai taimako
Sai dai kai mai taimako
Sai dai kai mai taimako
Ba wurin da zan je
Sai dai kai mai taimako
Sai dai kai mai taimako
Sai dai kai mai taimako
Ba wurin da zan je
Sai dai kai mai taimako
Na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer
Na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer
Na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer
Na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer
Mun ba da gaskiya
In mun kira za ya ji
Za ya ansa
Mun ba da gaskiya
In mun kira za ya ji
Za ya ansa
Mun ba da gaskiya
In mun kira za ya ji
Za ya ansa
Mun ba da gaskiya
In mun kira za ya ji
Za ya ansa
Za ya ansa
Za ya ansa
Za ya ji
Za ya ansa
Za ya ansa
Za ya ansa
Za ya ji
Za ya ansa
Za ya ansa
Za ya ansa
Za ya ji
Za ya ansa
Za ya ansa
Za ya ansa
Za ya ji
Za ya ansa
Mun ba da gaskiya
In mun kira za ya ji
Kuma zai ansa
Oh oh mun ba da gaskiya
Ebenezer za ya ji
Ebenezer za ya ansa
Mun ba da gaskiya
In mun kira za ya ji
Za ya ansa
Na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer
Na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer
One more na kira na kira
Na kira na kira
Na kira na kira
Ebenezer
Halleluyah
▶️ 3Speak